Labarai
Sanata Shehu Sani Yace da Gwamnati ce ke biyan kudin fansa da yanzu…
Tsohon sanatan kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya wallafa a shafinsa Facebook Yana Cewa Da gwamnati ke biyan kudin fansa da an daina garkuwa da mutane.