Labarai
Sanata Shekarau Ya Kai ziyarar Ta’aziya ga Sanata kwankwaso.
Sanatan kano ta Tsakiya H.E Ibrahim Shekarau ya kai ziyarar ta’aziyya ga tsohon sanatan Kano Tsakiya Engr Rabiu Musa Kwankwaso bisa Rasuwar mahaifinsa Musa Sale Kwankwaso a gidan sa Dake Miller road kano
Mal Ibrahim Shekarau Ya ziyarci kabarin Makaman karaye Inda yayi masa addu’ar samun Rahma.