Siyasa
Sauya Sheka: Sanatan PDP Zai koma APC a Adamawa.
Sanata Elisha Abbo Na Jam’iyyar PDP Zai Sauya Sheka Zuwa APC.
Rohotanni daga Yola Babban birnin Jahar Adamawa na cewa Sanata Elisha Abbo Cliff mai wakitar Adamawa ta Arewa zai fice daga jam’iyyar PDP mai mulkin jihar zuwa jam’iyyar adawa ta APC a jahar, kamar yadda wani jigo a jam’iyyar APC Hon. Rimi Mahatew, ya shaidawa Yan Jarida Hakan, Sai dai Mahatew bai Fadi Dalilin da ya sanya Sanatan Komawa APC ba.
Ahmed T. Adam Bagas