Labarai

Sharariyar blogger Linda Ikeji Mai Bilyoyin dukiya na Neman mijin aure.

Spread the love

Shahararriyar marubuciya a yanar gizo,
Kuma Mai Bilyoyin daloli  Linda Ikeji ta ce duk da cewa tana rayuwa kamar yadda take buri, amma har yanzu tana neman miji.
Ta bayyana hakan ne a wani sako da ta wallafa a shafin ta Instagram lokacin da ta saka hoton kayan da ta samu na sabuwar shekarar, Wanda Suka hada da mota Range Rover Autobiography na 2020,
da tsohuwar motarta, Bentley Mulsanne,

duk da cewa ta yabawa kanta da karfin gwiwa amatsayin mai cin gashin kanta da kuma son kanta
Ta rubuta kamar Haka rayuwar mafarkina… bisa ka’idojin kaina! # RR2020 #BentleyMulsanne. # mataanlikelinda. 💪

Nayiwa kainaka  Mai karfi. Mai zaman kansa. Amma har yanzu ina neman miji sha… 😂😂😂😂😂 “mai shekara 40 ta rubuta. Inji ta.

To sai muce Allah ya bawa Mai rabo Sa’a…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button