Labarai
Shekau Yafi Buhari basira da wayo ~Inji Aisha Yusufu
Shararriyar ‘yar gwagwarmaya nan Aisha Yusufu ta rubuta a shafinta na Twitter Cewa Shugaban Kungiyar ta’addancin Boko Haram Abubakar Shekau yafi Shugaba Muhammadu Buhari basira da wayo Aisha Yusufu ta rubuta Hakan ne a saman Maganar Gwamna Zullum na Borno da yayi Kan wani labari da Jaridar TheCable ta wallafa.
Ga rubutun nata Cikin harshen turanci…