Labarai

Shima Ali Nuhu ya koka da Rahma Sadau

Spread the love

Wasu jaruman finan Finan hausa suna cigaba da nuna kyamarsu ga Rahma Sadau bisa ga fitar da hotunan nuna tsiraici a Yanar Gizo Wanda Hakan yayi sanadin Kalaman Batanci ga Annabi Muhammadu SAW 
Jarumi Ali Nuhu Falalu a dorayi Aminu s bono Ibrahim sharu-khanRukayya dawayya Mansur make upTijjani asase da sauran su duk sunyi tirda Allah Wadai da Rahma tare da Tsine Mata Albarka.
ALI Nuhu shine ya kawo Jarumar masana’antar ta kannywood shima ya fitar da wani sako Wanda yake nuni da Rahama din yake inda ya kwatanta da Mai daurin Kai..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button