Ilimi
Shin Da Gaske Ne Anyi Kutse A Shafin N-Power?
Jama’a Kuyi Hattara: An Fara Yada Labaran Karya Akan N-Power.
Labaran da wasu suke yadawa cewa masu kutse a Internet sun sami nasarar shiga shafin N-Power ba gaskiya bane.
Dan tun dazu aketa kirana a waya ana tambayata, har yanzu shafin N-Power yana Karkashin kulawar gwamnati.
Dan haka duk wanda bai shigar da bayanansa ba yayi kokari ya shigar kafin a rufe.