Labarai

Shin da gaske ne Auren Tsohuwar jaruma Maryam Malika ya mutu?

Spread the love

Maryam Muhammad Wacce akafi sani da Malika Kuma kanwa ga marigayiyya Tsohuwar jaruma Kuma matar shu’aibu lawan kumarci, tana daga cikin taurarin fina finan hausa da Suka samu karbuwa cikin karamin lokaci, ta shiga harkar film a shekaru ta 2011 Yayinda tayi aure ba jumawa bayan tayi fina fina irinsu Kona gari soyayyar Facebook da Kuma Malika Maryam ta samu yabo sosai ganin yadda tayi aurenta a lokacin da take tsakiyar Samun daukaka a harkar ta fina finan hausa.


Sai dai bayan kwashe shekaru takwas tana Gidan miji akwanakin Nan ne ake zaton auren nata ya mutu sakamakon yadda ita Maryam din ta bude wani shafin Instagram Kuma take ta faman saka hotona tare da bidiyon da Bai kamata matar aure ta sakasu ba dukda cewa yanzu an Maryam ta rufe shafin nata data bude…
Da muka tuntubi na kusa da Maryam din ya tabbatar Mana da cewa lallai  auren ya mutu shi Kuma mijin nata yace auren su nanan daram…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button