Rahotanni

Shin Da Gaske`Yan Boko Haram sun kaiwa Gwamna Zulum Hari?

Rahotanni Na Nuna cewa Mayakan Boko Haram Sun Kaiwa Gwamnan Jahar Farfesa. Babagana Umara Zulum Hari a Garin Baga ta Jahar Borno.

Idan baku mantaba Watanni Uku da suka gabata, yan Boko Haram sun kaiwa Tsohon gwamnan Jahar Sanata Ali Modu Shariff Hari a kan Hanyarsa Daga Maiduguri zuwa Damaturu, Harin da Yayi sanadiyar Mutuwar Mutane biya ciki hadda Yan Sanda Uku.

Sai dai Harin Na yau Da Rahoto yace an Kai kan Tawagar Gwamna Zulum Wani Mazauni Maiduguri Mai suna Modu Maina ya karyata Rahoton.

Maina “yace Wannan Rahoto labaran Kanzan kurege ne, Yace Yau din nan ma Yanzu Haka Gwamna Zulum yana Abuja Inji Shi.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button