Fashion
SHIN KO KASAN MATAR DA KAKE JIN MURYARTA IDAN KAYI KIRA DA LAYIN MTN ?
Daga Mutawakkil Gambo Doko
Kgomotso Christopher ƴar asalin ƙasar Afrika ta kudu ita ce wacce kake sauraren muryarta a loƙacin da kayi kira da layin MTN amma kuma :
-Layinka babu kuɗi
-ko akwai tangarɗar sabis
-ko kuma layin daka kira yana kashe. Da sauransu.
Kuma ana naɗar muryarta ne a sakawa masu mu’amala da kamfanin a layukansu kamar yadda ake naɗar rahoto a gidajen watsa labarai.