Rahotanni
Shin Ko kun san Jaruma hadiza gabon tana da ‘ya mace?
Shin da gaske ne Jaruma hadiza Aliyu gabon tana da ‘ya mace? wannan Tambaya ce da mabiya jaridar mikiya suka sha antayo mana ita hakan ya biyo bayane Sakamakon yawan ganin jarumar tana daukar hotuna da wata Karamar Yarinya…
hakane hakika hadiza gabon tana da diya mace amma ba wacce ta haifa da cikinta babari mu koma baya kowa yasan cewa hadiza aliyu ba ‘yar Nageriya bace To a Lokacin da hadiza ta shigo Nageriya tana da wata yayarta wacce ta sauka a gidanta kuma a gidanta take zama harzuwa yanzu data gina gidanta Wannan yarinya da kuke ganinta Da hadiza gabon sunanta maryam kuma ‘ya ce ga yayar hadiza gabon…
da fatan kunji dadi wannan labari namu ku kasance da jaridar mikiya…