Kasuwanci
Shin ko kunsan cewa zaku iya bude shaguna tareda siyan kaya kowane iri a Stackplaza.com kamar yanda kuke siya a Jumia, Konga da AliExpress?
Stackplaza.com wata kasuwar Zamani ce da aka samar da ita domin hada-hadar kasuwancin zamani.
Shafin Stackplaza.com shafi ne yake bawa kowanne ɗan kasuwa damar tallata hajarsa tare da haɗa shi da masu siye, haka zalika shima mai siye zai samu dukkan ire-iren nau’in kayan da yake buƙatar siya ba tare da ya sha wahala ba.
Maza Ku garzaya shafin Stackplaza.com domin bude shaguna da kuma samun kaya masu rahusa a farashi mai sauki.