Al'adu
Shin Kunsan Babban Birni Mafi Tsufa A Duniya?
Daga Mutawakkil Gambo Doko
Birnin Damascus wanda shine babban birnin ƙasar Syria shine birni mafi tsufa wanda yake wanzuwa a ban- ƙasa a tarihin duniya. Sannan kuma sai birnin Aleppo a matsayin na biyu wanda shima a ƙasar ta Syria yake.