Siyasa

Shirye Shiryen PDP a Jahar Kano Na Kafa Gwamnati.

Spread the love

A jiya Litinin 13-07-2020 ne Jam’iyyar Adawa ta PDP a Kano ta Canza Shugaban Jam’iyya Na Rikon Kwarya.

Tsohon Shugaban Jam’iyyar Alhaji. Shehu Wada Sagagi ya mika Ragamar Jam’iyyar ga Sabon Shugaban Hon. Dr. Danladi Umar Abdulhameed.

Tsohon Shugaban Nariko Ya rike Ragamar Jam’iyyar ne Tun Bayan da Tsohon Shugaban Jam’iyya Hon. Rabiu Suleiman Bichi ya tsallake daga Jam’iyyar Zuwa Jam’iyya Mai Mulki ta APC.

Abdulhameed din Uwar Jam’iyyar ce ta Kasa ta Bashi Damar Jan Raganar Jam’iyya a Kano a Matsayin Shugabanta na Riko.

Wanne Fata Kukewa Jam’iyyar a Jahar Kano???

Daga Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button