Lafiya

Shugaba Buhari da mataimakinsa Osinbajo za su sha rigakafin COVID-19 a bainar ‘yan Najeriya

Spread the love

Shugaba hukumar matakin lafiya na farko, Faisal Shu’aibu ya bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Mataimakinsa Yemi Osinbajo, sakataren Gwamnatin tarayya, Boss Mustapha da sauran manyan jami’an gwamnati ne za’a fara baiwa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.

Yacs za’a yi hakanne dan wayar da kan jama’a akan Rigakafin.

Ya bayyana hakane a ganawar da kwamitin gwamnatin tarayya dakw yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 din yayi da manema labarai.

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button