Rahotanni
Shugaba Buhari Ya Cika Shekaru Biyar a matsayin Shugaban Nageriya..
Kwance tashi babu wuya kamar yaune shugaba Buhari na Jam’iyar apc ya karbi mulki a Hannun Shugaba Goodluck Ebele Jonathan na Jam’iyar PDP Sai Gashi yau Maimagana Da yawun Shugaban kasa Femi Adesina Yana Sanarwa cewa satin da Zamu Shiga mai zuwa Shugaba buhari zai Cika Shekaru Biyar 5 Cir Cir a office amatsayin Shugaban kasar Nageriya…
shin me nene bazu iya mantawa dashi ba A mulkin Shugaba buhari na tsawon Shekaru biyar da Yayi?