Labarai
Shugaba buhari ya mika sunan Ngozi
Lalali Komai Ka Iya Ka Huta Shugaba Buhari Ya mika Sunan Ngozi Okonjo Iweala…
Shugaban Kasar Nageriya Muhammadu Buhari Ya Zabi Tsohuwar Ministan kudin Nageriya a Lokacin mulkin Shugaba Goodluck Jonathan Ngozi Okonjo Iweala a matsayin ‘yar takararmu ta Nageriya me Jagorantar Kungiyar habbaka kasuwanci na Kungiyar shugabanci na gari wato leadership of the World Trade Organization, (WTO) wanda za’ayi zaben Shekara mai zuwa..
Shugaba Buhari ya tabbatar da zabin na Ngozin ne a jiya ranar alhamis…
wannan zai zama abin mamaki ga ‘yan Nageriya…
wannan zai zama abin