Labarai

Shugaban EFCC Abdulrashed Bawa ya bayyana Abinda magu ya fada Masa bayan tantance shi.

Abdulrasheed Bawa, Shugaban Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC), ya ce yana da kyakkyawar alaka da Ibrahim Magu, tsohon mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa.

Yayin da yake amsa tambayoyi daga sanatocin da suka faranta masa rai a ranar Laraba, ya ce yana da kyakkyawar dangantaka da Magu

Bawa ya ce bayan nadin nasa, Magu ya taya shi murna tare da yi masa fatan samun nasara.

“Ina da kyakkyawar alaka da tsohon Shugaban riko. Ya taya ni murna a kan nadin da akayi min Kuma yayi mun fatan samun nasara, ”inji shi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button