Rahotanni

Shugaban Karamar Hukumar Gurara Jihar Neja Ya Sassabawa Takwaransa Na Karamar Hukumar Suleja Kamanni.

Spread the love

Rahoto:- Shugaban Karamar Hukumar Gurara ya Chanzawa Na Suleja Kamanni a Neja.

Rahotanni Dake yawo Dandalin Sada Zumunta Na Jihar Neja, Na nuna cewa Shugaban Karamar Hukumar Gurara Hon. Yusuf Wali Gawu, ya Raunata Takwaransa Na Suleja Hon. Abdullahi Shu’aibu Maje Kan Neman Kujerar Algon Na Kasa.

Rahoton:- yace Rashin Jituwar ta samo asaline kan Zaben Kujeran Algon Na Kasa, ya sanya Rashin Jituwa tsakanin Wasu Shuwagabannin Kananan Hukumomin a Jihar.

Ko a kwanakin Baya Hon. Maje na Suleja ya zargi Hon. Gawu na Gurara da Hon. Lalalo na Chancaga da cewa sun Muna finceshi.

Sai dai da Jaridar Mikiya ta Tuntubi Wani Jigo a APC a Suleja Domin jin Gaskiyar Lamarin Kawai cewa yayi Wannan ai Ba yau abin ya faru ba, dan haka ba zaice komai a kai ba.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button