Kasuwanci
Shugaban Kasa Buhari ya Bude Taron Tattalin Arziki da zuba Jari a Kaduna.
A yau Litinin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bude taron tattalin arziki da zuba jari na shekara-shekara da ake yi a Kaduna.
Ana gudanar da taron ne a wannan lokaci ta intanet wanda shugaba buhari ya halarta da wasu manyan jami’an gwamnatinsa daga fadar Gwamnati a Abuja.
Sanawar hakan ta fitone daga Mataimaki na Musamman ga Shugaba Buhari kan watsa Labarai, Mr. Pemi Adesina, ya wallafa a Shafinsa na Twitter.
Ahmed T. Adam Bagas