Labarai
Shugaban Kasa Muhammad Buhari Yaje Ta’aziyyar Gidan Shehu Musa Yar’aduwa.
Shugaban kasa manjo janar Muhammad Buhari (Mai ritaya) ya sauka a birnin kaduna a yammacin wannan ranar.
Bayan kammala taron yaye sababbin sojoji a kadun shugaban kasar ya nufi gidan marigayin domin mika tashi ta’aziyyar.
Yayin ziyarar tashi shugaban kasa yasamu rakiyar gwamnan jahar Kaduna malam Nasiru Elrufa’i.
Daga Comr Haidar Hasheem Kano