Ilimi

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Sallami Ma’aikatan ABU Zariya.

Daga Ahmed T. Adam Bagas

Shugaban Kasa Janar Muhammadu Buhari ya Sallami Ma’aikatan Kwantragi ( Contracts staffs Na, da Malamai Masu kai Ziyara (Visiting Lectures) da Kuma Ma’aikatan Month Month na Jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Zariya A Jahar Kaduna wato ABU Zaria.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button