
Daga Kabiru Ado Muhd.
Hajiya gaji yar mulki tayi kaca-kaca da shugaba Buhari ne kan kama Wanda ya jagoranci zanga zangar da aka gudanar a Katsina Ashir sherrif da shugaba Buhari yasa akayi.
Hajiya gaji yar mulki tace shugaba Buhari yasa an kama Ashir sherrif ne saboda ya fito yagaya musu gaskiyar halin da Arewa take ciki yayin gudanar da zanga zangar.
Hajiya gaji yar mulki ta nemi shugaba Buhari da cewa ya gaggauta sawa asaki Ashir sherrif.