Labarai
Shugabanni kuji tsoron Allah. IBB
Tsohon Shugaban kasar Nageriya Janar Ibrahim badamasi babangida ya ce Shugabanni su rinka kokari suna fahimtar Abinda Jama’a suke so sa’an na suyi Mulki tsakani da Allah yayi Wannan Batu ne a Lokacin Daya isarda Sakon Ta’aziya ga Rasuwar tsohon Shugaban kasar Ghana.