Rahotanni

Shuka Bishiyoyi na iya kawo karuwar Ta’addanci…

Spread the love

Yau ne shugaba buhari ya bayarda umarnin shuka bishiyoyi milyan Ashirin da shida 26Millions jihohi takwas na arewacin Najeriya da suka haɗa da Borno da Jigawa da Katsina da Sokoto da Yobe da Kebbi da Kano da kuma Zamfara. 

Ni Muhammadu inuwa Hamisu M Inuwa MH a Ra’ayina bana goyon bayan wannan aika aikar ta Gwamnatin tarayya domin kuwa kowa yasan Bala’in da ake fama dashi na ‘yan ta’addan Boko Haram da masu garkuwa da mutane a wanda kowa yasan dajikan jihohin da suka ce za’a shuka bishiyoyin anan suke boyewa tare da makamansu ana amma duk da Gwamnati tasan da hakan amma tana shirin karawa garuwan duhun daji…

a fakaice zamu iya cewa wannan Gwamnatin bata da basira Kwata kwata shuka bishiyoyin na iya kawowar karuwar mafakar ‘yan ta’addan…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button