
Bayanai na dada fitowa cewa tsohon gwamnan Lagos jagaban jam’iyar APC Ahmad Bola Tunibu na ta yunkurin daukar gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda zai masa mataimaki a zaben 2023 me zuwa.
Idan hakan ta tabbata yaya kuke ganin za a karke da gwamnan Kaduna Malam Nasiru El-rufa’i?
Wanda shima yana cikin jerin wadanda ake sa Tunibun zai dauka a Matsayin mataimaki.
Daga Kabiru Ado Muhd