Siyasa

2023: Matasan arewa sun roƙi Ɗangote da Otedola su fito takarar shugabancin ƙasa

Spread the love

IWata kungiyar matasan Arewa, Arewa Youth Assembly, ta yi kira ga attajiran Najeriya masu kamfanoni su fito takarar shugaban kasa.

Matasan sun ce bai dace a bar wa yan siyasa na yanzu ragamar shugabancin ba duba da cewa Najeriya na da hazikan yan kasuwa da masu kamfanoni da suka yi fice a duniya.

Kungiyar ta ce attajiran sun san yadda aka habbaka tattalin arziki da samar da ayyukan yi kamar yadda suka yi a kamfanoninsu don haka su ya dace su jagoranci Najeriya.

Daga Ahmad Aminu Kado.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button