“A wannan karo mutun 40 ne kacal suka halarci bikin murnar dawowar Buhari daga London sabanin sama da mutun 300 dake halarta~ Inji mai shirya bikin dawowar Buhari”

Mai shirya bukukuwan dawowar Buhari daga tafiye-tafiye ya bayyana cewa a wannan karo jama’a sun ki zuwa bikin tarbonsa, bayan dawowarsa daga London wajen duba lafiyarsa.

“A duk sanda Buhari ya yi tafiya idan zai dawo mutane sama ga 300 ne ke hallara don tarbo shi, amman a wannan karo mutun 40 ne kacal suka je”. Inji shi.

Ko meye Dalilin Faruwar Hakkan Ku aganin ku,?

Nidai Aganina Gajiyar azumi ce tasa Al,ummar Duk basu Fito ba.

Daga Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *