An kashe daliban jami’a da aka sace a Kaduna!

Hukumomi a jihar Kaduna da ke Najeriya sun ce ‘yan bindiga sun kashe dalibai uku daga cikin ‘yan jami’ar Greenfield da aka sace a Jihar.

A wani sakon Twitter da ma’aikatar tsaron jihar ta fitar, ta ce Gwamnan Jihar Malam Nasir El-Rufa’i, ya yi Allah-wadai da wannan labari mara dadi.

Daga: Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *