Buhari yana tare da Bazoum a yayin bude baki na yau a Abuja.

Shugaba Muhammadu Buhari yayin buɗe baki da Shugaban Ƙasar Nijar, Mohamed Bazoum a gidan gwamnati da ke Abuja a ranar 19 ga watan Afrilun 2021.

Hotuna: @SundayAghaeze

Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *