Siyasa

Da ‘dumi’dumi: Zaben 2023 ba zan taba Yarda da batun wani Inconclusive ba zamu kalubalanta ta ko wacce hanya ~Cewar Abba Kabir Yusuf.

Spread the love

Engr Abba Kabir Yusuf Dan takarar jam’iyar NNPP Mai kayan marmari ya bayyana hakane ta bakin Mai Magana da yawunsa Hon Sanusi Bature Dawakin Tofa a Yayin wani taron manema labarai dayake gudana yanzu Haka a Hedkwatar jam’iyar ta Jihar kano dake Sharada Kano.

Bature ya tabbatar da cewa a wannan karon na zaben 2023 ba zamu yarda da Maganar Inconclusive ba zamu kalubalanci maganar zaben da bai kammala ba ba zamu kyale kamar yadda akayi Mana na farko ba.

Cikakken labarin na zuwa daga baya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button