Doli ne mu kifar da gwamnatin Buhari a ranar 12 ga wannan wata|~ Inji Sowore

Yanzu-yanzu Sowore ya bayyana sunayen garuruwan da za a yi wa Buhari zanga-zangar juyin juya hali a ranar 12 ga wannan wata da muke ciki domin kifar da gwamnatin sa

Kawo yanzu, shahararren mai neman ganin Buhari ya sauka daga mulki daga kudancin Najeriya Omoyele Sowore ya bayyana sunayen garuruwan da za a yi wa Buhari zanga-zangar juyin juya hali a ranar 12 ga wannan wata da muke ciki domin kifar da gwamnatin sa ta kowane hali.

Garuruwan su ne kamar haka;

Abeokuta, Abuja, Gombe, Kano,Akure, Awka, Damaturu, Ibadan,Ilorin,Jos, Kaduna,Makurdi, London, Lafia,Manchester,Lagos,Minna, New York, Warri, Toronto, da kuma Zaria.

Sowore ya bayyana cewa lallai a ranar 12 ga wannan wata itace ranar da zasu kifar da gwamnatin shugaba Buhari.

Meye Cewar ku?

Daga Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *