Siyasa

Matsalar ta’addancin rashin tsaro a Najeriya ya ragu a karkashin mulkin Buhari idan na hau nawa mulkin zan karasa ~Inji Bola Tinubu.

Spread the love

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ya ce shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), ya rage kalubalen rashin tsaro da ya fuskanta a kasa a shekarar 2015.

Tinubu ya bayyana haka ne a wata hira da BBC, wadda aka buga a ranar Talata.

Da aka tambaye shi kan yadda zai tunkari matsalar rashin tsaro, duba da yadda abin ya ci gaba, Tinubu ya ce, “Abin ya ragu, zan kare shi, sannan kuma kananan hukumomi 17 da kuma jihohi kusan hudu da muke da tutocin ‘yan jihadi na kasashen waje a Nijeriya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button