Nan bada jimawa ba kasar Nigeriya za ta zama cibiyar zaman lafiya da tsaro da walwala a Afirka, “Cewar Farfesa Yemi Osinbajo”

Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya ce nan bada jimawa ba kasar za ta zama cibiyar zaman lafiya da tsaro da walwala a Afirka.

Osinbajo ya yi wannan hasashe ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Laolu Akande ya fitar acewar Daily Nigerian.

Shin ya kuke kallon wannan hasashe?

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *