Siyasa
Nazo Jihar Kano ne kawai domin na chashe da Rawa ~Cewar Bola Tinubu.

Dan takarar Neman Shugaban kasar Nageriya na jam’iyar Apc Bola Tinubu a jiya wajen Yakin Neman zaben sa a jihar Kano a lokacin da yake jawabi a wajen taron Yana Mai cewa yau nazo jihar Kano ne domin kawai Nayi Rawa don haka ku sakamin Waka na chashe, wanda haka ya zama Abib zolaya da Cece kuce a kafafen sada zumuntar zamani.
Bola ya saba ire iren wannan a duk wuraren Yakin Neman zaben sa.
Wasu na ganin faruwar hakan bashi rasa nasa ba ga tsufa da Kuma rashin lafiya wanda ta bayyana a zahiri.