RAN MAZA YA BACI: Zulum ya ce “na rantse da Allah ko kashe ni za a yi ba zan fasa aikin alheri ga jihata ba”

Gwamna Zulum ya ce”na rantse da Allah ko kashe ni za a yi ba zan fasa aikin alheri ga jihata ba, komin tsananin wahala za mu cigaba da aikin alheri domin alkawari ne na dau aniyar yi tsakani na da Allah”

Wane fata za ku yi masa masu karatu?

Daga: Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *