Siyasa

Sabon rikici na shirin barkewa a jam’iyar PDP, Atiku Saraki da Tambuwal Basu da hurumin tsayawa takarar a jam’iyarmu ~Cewar Bangaren Wike.

Spread the love

Sabon rikici na Shirin barkewa a Babbar Jam’iyar adawa ta PDP rikincin na Shirin so Asali ne a Zaman da Jam’iyar tayi jiya a Abuja da Farko Kwamitin Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed Kauran Bauchi ya bawa Jamiyyar PDP Rahota oan cewa zata iya tsayar da Dan takara a tsarin yanki-yanki Zoning) amma dai zaifi kyau a barshi a bude inda kowa na iya nema zai fi,

A taron naasu ruwa da tsaki wanda akayi Jiya wani Mai Goyon bayan Gwamna WIKE yace su Kuma suna ganin iya wanda Basu taba barin Jamiyyar PDP ba yakamata a Bawa Takara, saboda Haka da Atiku da Saraki da Tambuwal su hakura tunda sune suka jawowa Jamiyyar Rasa Mulki a 2015. Saboda sun San idan aka bar Abin a Bude kowa ya nema akwai alamar Atiku zai iya kaiwa ga nasarava Zaben fidda gwani na Jam’iyar, to daga nan ne fa yafara Shan Raddi daga bangaren Atiku, inda shugaban Jamiyyar Prof. Iyorchia Ayu ya dage zaman.

Masu hasashe na gani Cewa wani sabon babban rikici ya kunno Kai a Jam’iyar ta PDP Wanda Kuma ake ganin Jam’iyar na iya tarwatse idan ba ayi da gaske ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button