Shugaban Faransa Emmanuel Marcon ya bayyana aniyar halartar jana’izar tsohon shugaban Chadi Idriss Deby wanda ake shirin gudanarwa gobe Jumma’a.

  • Shugaban Faransa Emmanuel Marcon ya bayyana aniyar halartar jana’izar tsohon shugaban ChadiIdriss Deby wanda ake shirin gudanarwa gobe Jumma’a.

-Ministan tsaron Najeriya ya yi taron manaima labarai sakamakon samun karuwar sace-sacen mutane da kashe-kashe a dukkan sassan kasar.

-Kungiyoyin fararen hula na Najeriya sun nuna damuwa game da yawan hare-hare da tursasawa da ‘yan jarida ke fuskanta a saboda aikinsu.

-Dan jarida Jaafar Jaafar ya arce tare da iyalansa domin neman mafaka bayan farautarsa da aka ace ‘yan sanda na yi a kan bidiyon Dala na gwamnan Kano.

Kungiyar “Reporters Without Border” ta gabatar da jadawalin na shekarar 2021, inda Afirka ke ci gaba da samun koma baya

Daga: Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *