Su Kwankwaso sunyi tare mai girma A Ondo

A cigaba yakin neman zaben Gwamnan Jihar Ondo Jagororin jam’iyyar PDP sun tara taron Jama’a mai matukar yawa kamar yarda kuke gani a Hoto..

Leave a Reply

Your email address will not be published.