Siyasa
WATA SABUWA: Dattijuwa ‘yar shekara 102 ta fito takarar shugaban cin Najeria 2023


Wata Tsohowa mai tarin shekara har kimanin shekaru 102 tafito takarar shugaban cin Najeriya Domin itama ta taka bazar ta da dake da kudurin yima talakawan Najeria.
Al-ummah da fatan zaku bata hadin Kai domin ganin irin rawar da zata Daka ga al-ummah.
Daga Ahmad Aminu Kado.