Siyasa

WATA SABUWA: Naira Miliyan 50 na Ware Domin takarar Shugabancin Najeriya sai Naji Kuɗin Fom kadai yakai Miliyan 100, Lalle APC sun Gogemun Hadda, |~ Sanata Chris Ngige..

Spread the love

Daga | Ahmad Aminu Kado,

Ministar kwadago wanda yace Ubangiji ya nuna masa Cewa Shine Zai mulki Najeriya Kuma ya Ceto Al’umma daga ƙangi na Talauci ya koka kan Tsadar Kuɗin Fom na takaran Shugaban Ƙasar Najeriya..

Sai dai Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige ya na cewa ya yi lissafin zai kashe Naira miliyan 50 ne wajen sayen fam, sai Labari ya Bambamta..

A wata hira da aka yi da shi, Sanata Chris Ngige ya shaidawa manema labarai cewa magoya baya za su taimaka su hada masu kudin da zai yanki fam din.

Sai dai Ministan Ya bayyana Cewa Tabbas magoya bayansa ba zasu Bari yaji Kunya ba Domin zasu siya masa Fom yayi ta kara…

Daga ƙarshe yayi bayani kariya ga jam’iyyar APC Inda Yace an saka tsadar Form dinne saboda Ƴaƴan Jam’iyyar basa taimaka mata Idan zaɓe ya Wuce..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button