YAN TAKARA NA GANIN TA KANSU A KADUNA: Yan takarar Kansila a Kaduna a karkashin jam’iyyar APC na rubuta jarabawa domin cire waɗanda suka cancanta.

Manuniya ta ruwaito a cikin harshen turanci ake yin jarabawar kana daga bisani a kirasu daya bayan daya su amsa tambayoyi sannan su gabatar da takardun su na shaidar kammala karatu

Meye Ra,ayin ku akan wannan lamari?

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *