Yanzun-nan: Buhari ya zabi Jastis Garba a matsayin CJ na babbar kotun tarayya

  • Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi majalisa ta amince da nadin Jastis Salisu Garba a matsayin babban alkalin babbar kotun birnin tarayya
  • Hakan na kunshe ne a cikin wasikar da Buhari ya aike wa majalisar wanda Lawan Ahmed ya karanto a zauren yayin zamansu na yau Talata
  • Jastis Garba ya fito ne daga karamar hukumar Malumfashi da ke jihar Katsina.

Daga: Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *