Zaɓen Gwamnan Anambra: Don Allah idan zaku zaɓe ni, kada ku zaɓe ni saboda zunzurutun kyau na — Inji ƴar takara.

A yayin da ake tunkarar 6 ga wata Nuwamba, ƴan takara daga jihar Anambra naci gaba da baje hajjar su domin samun kaɓakin ƙuri’u daga ƴan jam’iyya ta cikin gida, wanda kuma hakan zai bawa mutum damar goga kafaɗa da jam’iyyar waje.

To sai dai ɗiya ga tsohon mataimakin shugaban ƙasa ɗan jam’iyyar PDP Alex Ekwueme, kuma ƴar takarar zama gwamna a jam’iyyar a zaɓen da yake zuwa, ta zunguro sama da kara yayin da take neman sahalewar masu jefa ƙuri’a a jihar idan sunzo kaɗa ƙuri’ar su.

Chidi Onyemelukwe, ta roƙi masu kaɗa kuri’a da suyi wa Allah suyi wa annabi, idan sunzo kaɗa kuri’a, dasu taimaka suyi zaɓe saboda bin ra’ayin zuciyar su, bawai duba izuwa kyakkyawar fuskar da Allah ya hore mata ba.
A cewar ta:


“Kada ku zaɓe ni saboda kyakkyawar fuskar nan tawa, ku zaɓe ni saboda halaye na nagari. Kuma idan da za’ayi gwaji, sarai za’a ga cewar ji jinin Ekwueme ce.”

Uwargida Onyemelukwe, tayi wannan batun ne yayin da take zantawa da wakilan jama’a na jam’iyya masu kaɗa ƙuri’ar fitar da ɗan takara ƙaramar hukumar Njikoka ranar talatar nan.

Ta kuma ƙara da cewa:
“Babban burina ne ace na cigaba na ɗaura daga inda mahaifina ya tsaya, idan da hali ma na wuce shi.”

Ms Onyemelukwe ta ce zaɓar ɗan takarar mai gaskiya, cancanta da riƙon amana shi ne muhimmin al’amarin ga jam’iyyar domin sake dawowa kan mulki a jihar.

Rahoto: Abubakar Mustapha Kiru

2 thoughts on “Zaɓen Gwamnan Anambra: Don Allah idan zaku zaɓe ni, kada ku zaɓe ni saboda zunzurutun kyau na — Inji ƴar takara.

 • May 29, 2021 at 4:12 am
  Permalink

  Hi,

  We’d like to introduce to you our explainer video service which we feel can benefit your site jaridarmikiya.com.

  Check out some of our existing videos here:
  https://www.youtube.com/watch?v=oYoUQjxvhA0
  https://www.youtube.com/watch?v=MOnhn77TgDE
  https://www.youtube.com/watch?v=NKY4a3hvmUc

  All of our videos are in a similar animated format as the above examples and we have voice over artists with US/UK/Australian accents.

  They can show a solution to a problem or simply promote one of your products or services. They are concise, can be uploaded to video such as Youtube, and can be embedded into your website or featured on landing pages.

  Our prices are as follows depending on video length:
  1 minute = $189
  1-2 minutes = $339
  2-3 minutes = $449

  *All prices above are in USD and include an engaging, captivating video with full script and voice-over.

  If this is something you would like to discuss further, don’t hesitate to get in touch.
  If you are not interested, simply delete this message and we won’t contact you again.

  Kind Regards,
  Barbara

  Reply
 • June 8, 2021 at 10:54 pm
  Permalink

  Hi,

  We’re wondering if you’ve considered taking the written content from jaridarmikiya.com and converting it into videos to promote on Youtube? It’s another method of generating traffic.

  There’s a 14 day free trial available to you at the following link: https://www.vidnami.com/c/FEiPu-vn-freetrial

  Regards,
  Kristy

  Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *