Al'adu

Sojoji Mata Sun Koka Kan Rashin Samun Samarin Da Zasu Aure Su A Jhar Kaduna.

Spread the love

Dakarun sojojin Najeriya Mata sun nuna damuwar su matuka kan rashin samarin da zasuke zuwa wajensu zance a Kaduna.

Wata Jami’ar Soja ta bayyana cewa suna bukatar samari fararen hula su Aure su, amma sedai samarin suna jin tsoron zuwa wajensu saboda yanayin aikin su.

Jami’an sojojin mata Na Najeriya shiyyar jihar Kaduna sun ce daga yanzu zuwa ko wanne lokaci a shirye suke da karbar duk wani saurayi farar hula da zaizo da niyyar Auren su, mutane sudaina jin tsoro.

Allah yabawa mai rabo sa’a Ameen.

Daga Kabiru Ado Muhd

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button