Tsaro

Sojoji sun Gyara wani Jirgin yakinsu

Spread the love

Daga Haidar H Hasheem Kano

Kamar yadda kakakin rundunar yafada cewa a kalla sun samu nasarar tada komadun jiragen yaqinsu guda 23, Wanda cikinsu akwai Jirgim dayake ruwan bama-bamai yayin kai farmaki ga abokan gaba.

Shi wannan jirgin akalla yakai shekara guda kenan sai yanzu aka samu nasarar gyarashi wanda an gwadashi domin fara aiki dashi insha Allah

Kakaakin rundunar, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a ranar Juma’a, inda yace rundunar ta tayar da komadar jirgin samfurin Mi-35P Helicopter ne a sansanin ta dake garin Fatakwal.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button