Labarai

Sojojin Kasar Nijar Sun Kashe ‘yan ta’adda a Nageriya sama da 120

Spread the love

Jiya darana sojojin niger sun samu galaba kan wata tawagar Yan ta’adda wa ‘Yan da sunka addabi yankin gatawa,gangara taturu da dozai dake yankin Isa da sabon birnin jihar Sokoto.

Sojojin Sunkarbi babura sama da 50
Sannan sunsamu nasarar Amsar manyan makame da ga hannun Yan bindigar

Wani shugaban yan Ta’addan ne ya Kira rundunan sojojin ta niger da cewa idan sun Isa su zo su cinmusu sansaninsu.

Sojojin sunsamu galabar kashe Yan ta’adda sama da 120 sun jikkata sama da Arba’in sun tafi da su maradi dake kasarta nijar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button