Tsaro

Sojojin Najeriya Sun Kubutar Da Mutane 3 Da Kayi Garkuwa Dasu A Jihar Benue.

Spread the love

Rundunar sojojin Nigeria reshen jihar Benue me suna operation whil stroke ta sanar da kwato mutanen nan su 34 da masu garkuwa da mutane suka sace a jihar ta Benue yau din nan.

Rundunar operation whil stroke tace bayan kwato mutanen sannan sun kashe shugaban masu garkuwa da mutanen har lahira Wanda daman tawagarsa CE ta addabi jama ar jihar ta Benue, ta kuma kashe masu garkuwa da mutanen da dama tare da kwato bindigogi kirar AK47.

Allah yaci gaba da bawa sojojin Nigeria Nasara Ameen

Daga Kabiru Ado Muhd.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button