Labarai

Sojojin sama Dana kasa sun tarwatsa Yan ta’adda a sokoto

Sojojin sama Dana kasa sunyi nasarar tarwatsa mazaunin Yan ta’adda a yankin sabon birni sunyi luguden wuta sama da kasa A sandanin Yan bindiga a sabon birni.

Da safiyar yau Alhamis 25/6/2020 misalin karfe 6:30 na safe jirage 9 sunkayi ruwan bama bamai A sansanin Yan bindiga dake hurimin sangerawa a mazabar unguwar lalle karamar hukumar mulkin sabon birni jahar sokoto.

Hurimin Mai fadin gaske na itaruwa bagaruwa da gwammnati ta shuka a lokacin mulkin gen buhari (shelter belt) da yakai kilometers biyu A yammacin unguwar lalle dake da kauyu ka zagaye. Kamar su sangerawa,sinkunde,fajimo,tamidawa,garmani,mmashaya,turtsawa,marina A, marina B, sabon sara,buddarawa.

Bayan da jirage sunka saki bama bamai sojojin kasa sunkabi da Buda wuta,

Iya yanzu sojoji basu bari A kasan Adadin wa Yan da sunka halakaba sanadiyar suna cikin Aiki Allah Ubangiji ya taimaki sojojin Nigeria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button