Labarai

Sowore ba shine Matsalar Najeriya ba, don haka a sake shi Yanzu:- cewar Sarkin Ondo

Spread the love

Ya kuma ce ya kamata gwamnati ta mai da hankali kan fadada tattalin arziki da daina yin amfani da karfin siyasa da wuce gona da iri.

Kalasuwe da babban sarki na Apoi da Ijaw Confederation, Sunday Adejimola Amuseghan, sun yi kira da a saki mai rajin kare hakkin dan Adam, Omoyele Sowore da aka kama ba tare da wata hujja ba.

An kama Sowore da wasu masu fafutuka tare da wulakanta su a ranar Alhamis din da ta gabata saboda shirya fitillar fitina a daren wucewar shiga sabuwar shekara a mahadar Gudu, Abuja wato Gudu Junction.

Kalasuwe, a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun Bamofin na Apoi land, Henry Ogbemerun, a ranar Litinin, sun yi kira ga gwamnatin da Shugaba Muhammadu Buhari ke jagoranta game da kamun Sowore.

Masu rajin kare hakkin dan adam da mai da hankali kan tattalin arziki, rashin tsaro da kalubalen COVID-19 da ke fuskantar kasar.

𝘿𝘼𝙂𝘼 𝘼𝙡𝙞𝙮𝙪 𝘼𝙙𝙖𝙢𝙪 𝙏𝙨𝙞𝙜𝙖

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button